Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Human Right Network dake jihar Kano ta ce, za ta bibiyi hakkokin wasu ‘yan kasuwar Kantin Kwari da su ka...
Shugaban hukumar bada agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu dake jihar Kano Kwamared Sale Aliyu Jili, ya ce, ta hanyar taimakawa ne masu buƙata ta musamman...
Wata gobara ta tashi a cikin wata Kwantainar sayar da kayan Sanyi na sha a rukunin Kamfanoni dake unguwar Sharada a daren Laraba. Gobarar ana zargin...
Direbobin manyan motocin sun jerin gwanon rufe Titin zuwa Zaria a jihar Kano domin nuna rashin jin dadin su a kan zargin Jami’an Kwastan sun harbi...
Al’ummar unguwannin Yamadawa da Jan Bulo da BUK Quarters sun jinjinawa O.C Anty Daba, SP Bashir Musa Gwadabe, bisa yadda ya ke basu gudunmawa a bangaren...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam da jin kai ta Human Right and Community Service Initaitive a jihar Kano ta ce, ba ta ji dadin abinda ake...
Kungiyar ma’aikatan lafiya da Ungozoma ta kasa ta ce, karancin ma’aikatan lafiya da kuma rashin tallafi ne babban kalubalen da su ke fuskanta. Shugaban kungiyar reshen...
Matuka manyan motocin Terela sun rufe Titin zuwa Zaria, a daidai Kwanar Dawaki dake jhar Kano, lamarin da ya hana shigowa ko fita daga cikin birnin...
Gwamanatin Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce rundunar tsaro ta Bijilanti a matsayin kungiyar da ta ke taka muhimmiyr rawa a wajan samar da tsaro...
Hukumar Hisba ta yi arangama da wata mota kirar Roka wadda ta yi dakon Barasa wato Giya, har guda dubu Takwas da Dari Hudu (8,400). Babban...