Babban kwamandan Kungiyar Suntiri ta jihar Kano Muhammad Kabir Alhaji ya ce, a karamar sallar bana an sami matsaloli masu tarin yawa musamman yadda ‘yan mata...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a wani gida dake unguwar Sharada a ranar Laraba. Jami’in hulda da jama’a na hukumar...
Shugaban Dariƙar Ƙadiriyya na Africa Sheikh Dr. Ƙariballahi Nasiru Kabara ya aike da saƙon taya murna ga sabon Khalifan Tijjaniyya na Najeriya Malam Muhammadu Sanusi II....
Kwamandan Kungiyar Bijilante na unguwar Unguwa Uku Adamu Abubakar Fiya-fiya ya ja hankalin ƴan ƙungiyar Bijilanten dake jihar Kano, da su ƙara himma wajen gudanar da...
Gamayyar kungiyoyin jihar Kano sun ce za su ci gaba da bibiyar dalilan da yasa kananan ayyukan da ya kamata a ce an yiwa al’umma a...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa (JUSUN) ta ce, za ta ci gaba da yajin aiki har sai sun sami matsaya tsakanin su da gwamnati na sakar...
Al’ummar unguwar Kuka Bulukiya dake karamar hukumar Dala a jihar Kano sun koka kan zargin da su ke yi bata gari na satar musu fitilun Makabartar...
Limamin masallacin Umar Bin Khaddab dake Dangi a jihar Kano, Malam Yahaya Tanko ya ce, Azumin Sitti Shawwal sunna ce ta Annabi (S.A.W) ba Makaruhi ba...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa JUSUN ta ce, ya kamata gwamnoni su tausaya masu jiran shari’a, su ba su ‘yancin gashin kan su domin su janye...
Wani matashi da ake zargi ya na da tabin hankali ya rotse ababen hawa ciki har da motar ‘yan sanda a unguwar Ja’en dake karamar hukumar...