Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta ce, ta ji dadin goyon bayan da iyaye, da sauran jama’a su ke bata ta, musanman a lokutan bikin Sallah...
Shugaban hukumar dake kula da kafafen yada labarai ta kasa (NBC) Farfesa Armstrong Idacaba ya ce, nan da watan Oktoba mai kamawa za a daina kallon...
Sakataren Ƙungiyar Bijilanten unguwar Ja’oji Musa Isah Murtala, ya ja hankalin iyaye da su ƙara lura da zirga-zirgar ƴaƴan su, domin gudun faɗawar su cikin wani...
Shugaban Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Kwamared Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya shawarci ‘yan sandan jihar Kano dama ƙasa...
Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano ta ce, mazauna gidan ajiya da gyaran ba su ji dadin tafiya yajin...
Kungiyar Tsakuwa mu farka dake garin Tsakuwa a karamar hukumar Dawakin Kudu ta ce, sun kafa kungiya ne Aa garin, domin samar da tsaro da ilimi...
Shugabar makarantar Abubakar Sadeek dake unguwar Ja’en a yankin ƙaramar hukumar Gwale Malama Maimuna Abubakar Abdullahi, ta shawarci iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu,...
Tsofaffin shugabannin kungiyar ci gaban unguwar Soron Dinki sun mika shugabancin kungiyar ga matasan unguwar domin ci gaba da kawo wa yankin ci gaba. Taron mika...
Sarkin Kogin yankin ‘Yan sama da ya yi iyaka da kananan hukumomin Kumbotso da Madobi Inusa Bala Ya ce, a lokacin da su na kananan yara...
Mai martaba Sarkin Rano Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa ya bukaci gwamnatin Kano da ta karasa musu aikin titin Kilomita biyar domin saukakawa al’umma zirga- zirga da...