Limamin masallacin Juma’a na marigayi, Umar Sa’id Tudunwada da ke unguwar Tukuntawa, Gwani Fasihu Muhammad Dan Birni, ya ce cutar munafunci ta kan kai mutum ga...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Haruna Muhammad Bawa, ya yi kira ga al’ummar musulmi, da su rinka tunawa da mutuwa a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wasu matasa uku, bisa zargin ta’ammali da kayan maye da kuma rike da Makamai. Mai magana da yawun rundunar‘yan...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gargadi iyayen yara da su rinka tura ‘ya ‘yan su makarantun Addinin Islama, musamman a wannan lokaci...
Wasu ‘yan kasuwar Kantin Kwari layin Plaza a jihar Kano, sun koka kan yadda su ka wayi gari da ganin an ajiye tebura a bakin shagunan...
Wani manomin Shinkafa mai suna, Malam Ali mazaunin yankin Kududdufawa da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano, ya ce tun da ya fara noma bai...
Wani saurayi da a ke zargin ya shiga gidajen al’umma daban-daban har kusan sama da 10 ya sace mu su makudan kudade a kowane gida yanzu...
Khalifan Tijjaniyya Sarkin Fulani na 14 Malam Muhammad Sanusi II, ya biyawa wasu mutane daurarru dake Gidan Ajiya da Gyaran Hali na Kurmawa a jihar Kano,...
Kotun Masjitret mai lamba 4 da ke zamanta a gidan Murtala, karkashin mai shari’a, Rakiya Lami Sani, ta sanya wani malamin makaranta a hannun beli, sakamakon...
Mijin matar na farko mazaunin Rimin Kebe a Kano, shi ne ya kai korafi wajen hukumar Hisba, lokacin da matar ta na Zaria wajen sabon angon...