Wasu daga cikin ‘Yan kasuwar Kantin Kwari layin Ta’ambo a jihar Kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan aikin gini da su ke zargin wani...
Wata Budurwa wadda a ka saka mu su ranar Aure da saurayin ta ya kuma janye auren, mai suna Abbas Yusuf, mazaunin Kofar Nasarawa, zuwa gaban...
Kotun Majistret mai lamba 23, karkashin mai Shari’a Sanusi Usman Atana, ta aike da wasu matasa gidan kaso kan zargin laifin hada baki fashi da makami....
Babbar kotun jihar Kan, karkashin mai shari’a Faruk Lawan, ta hori wasu mutane 2 da daurin shekaru 14 kowannen su, sakamakon samun su da laifin fyade...
Wani matashi mai shekaru (20) dake garin Ganinja a karamar hukumar Madobi da a ke zagin sun saci Dan Marakin Sa, ya shiga hannun jami’an kungiyar...
Sarkin kasuwar Sabon Gari a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Nuhu Indabo, ya yi kira ga ‘yan kasuwar da su ka yi gini ba bisa ka’ida ba,...
Kotun Majistret mai lamba 23, dake zamanta a unguwar Noman’s Land, karkashin mai Shari’a Sanusi Usman Atana, ta aike da wasu matasa gidan ajiya da gyaran...
Babbar kotun jihar Kano, mai lamba 7 dake zamanta a Mila Road, karkashin mai shari’a Usman Na Abba, wani matashi ne ya yi karar wani Lauya...
Wani yaro da a ke zargin an sato shi daga jihar Yobe zuwa jihar Kano, ya fada hannun jami’an Hisba reshen karamar hukumar Kumbotso. Yanzu haka...
Likitoci masu neman kwarewa sun wayi gari da yajin aikin sai baba ta gani a Najeriya. Wannan na zuwa ne lokacin da kasar ke cikin tsaka...