Masanin magungunan addinin musulunci a jihar Kano, malam Abdullahi Idris Danfodio ya ce, abin takaici ne a samu malamai su na yiwa shugaba tawaye, domin yin...
Sarkin tsaftar jihar Kano, Alhaji Jafaru Ahmad Gwarzo ne ya bayyana hakan yayin gudanar da kewayen wasu Kamfanonin da al’ummar unguwar Ja’en su ka koka a...
Kwamandan kungiyar Sintiri na karamar hukumar birni Idris Adamu Sharada ya ce, sakin masu laifi da ake yi da zarar sun kama su ya na janyo...
Kungiyar ‘yan tebura da ke kasuwar kantin kwari a jihar Kano ta ce, tashin su daga wajen da su ke gudanar da kasuwanci barazana ce sha’anin...
Kungiyar Bijilante da ke unguwar Mandawari, sun kama wani matashi da ake zargin ya na sayar da kwaya ga kananan yara. Kwamandan ƴan Bijilante na unguwar...
Tsohon shugaban kakakin majalisa ta kasa Kawu Sumaila ya ce, rashin yarda a tsakanin wasu yan majalisa ne ya jawo kin amincewa da yin amfani da...
FC heart – 0 Dabo Babes – 0 Soccer Strikers – 1 Darma United – 1 FC Sheshe – 1 SS Hotoro – 3
Kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babies za ta fafata da Darma United a yammacin ranar Juma’a 22 ga watan Oktoba na wannan shekarar. ga jerin sauran...
Majalisar Sharifan Najeriya ta tabbar da nadin, Alhaji Abba Jaye dan jihar Katsina a matsayin sabon sarkin Sharifan Najeriya. Nadin dai na sarkin Sharifan Najeriyar an...
Shugaban ƙaramar hukumar Gwale, Alhaji Khalid Ishaq Ɗiso ya ce, bai kamata iyaye su rinƙa nuna halin ko in kula da tarbiyyar ƴaƴansu ba, domin nuna...