A karo na farko Kabilar Yarbawa mazauna jihar Kano a unguwar Sabon Gari da ke karamar hukumar Fagge, sun shirya musabaƙar karatun Alkur’ani a tsakanin junan...
Wani matashi mai sana’ar sayar da Gawayi a jihar Kano, Hamisu Abubakar, ya ce, sakamakon masu garkuwa da mutane wato ‘yan ta’adda, shi ya sa su...
Kungiyar kwallon kafa ta RB Leipzig ta kori mai horaswar ta, Jesse Marsch, bayan ya shafe watanni hudu ya na jan ragamar kungiyar. Mai horaswar Ba’amurke,...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano, ta yi tir da harin da ƴan daba suka kai ofishin Sanata Barau Jibrin a jihar. Hakan na cikin wani saƙon...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ta musanta raɗe-raɗin cafke shugabanta, Abdullahi Abbas. Jami’in yaɗa labaranta Ahmad Aruwa ne ya bayyana hakan...
Kungiyar kwallon kafa ta AC Milan ta koma ta daya a gasar Serie A ta kasar Italiya, bayan da ta doke Salernitana da ci 2 da...
Kungiyar kwallon kafa ta Abubakar Rimi Television (ARTV) Kano, sun samu nasara a wasan su na farko na gasar cin kofin kungiyar marubuta labarin wasanni ta...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya bayyana Divock Origi a matsayin gwarzo na Liverpool bayan da dan wasan Belgium ya zura kwallo a ragar Wolves...
Kwallon da dan wasan West Ham, Arthur Masuaku ya zura kwallo a bugun daga kai sai mai tsaron raga shi ne ya baiwa kungiyar damar doke...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, (NBA) ta bayyana cewar ba za ta lamunci musgunawa wani lauyan ta da a ke yi masa ba a...