Kotun Majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari, ta aike da tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Injiniya Mu’azu Magaji gidan ajiya da...
Kotun Majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari, ta fara sauraron shari’ar nan wadda ‘yan sanda suka gurfanar da Injiniya Mu’azu Magaji Dan...
Wasu matasa sun bayyana a harabar kotun kotun majistret da ke Nomans Land, dauke da kwalaye su na neman a yiwa Mu’azu Magaji Dan Sarauniya adalci....
Wani ƙwararren Likitan ƙananan yara dake Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano Dr. Abdussalam Muhammad, ya ce, akwai bukatar iyaye su rinka kai ƴaƴansu asibiti, domin...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Sama’il Shu’aibu Dikko, ya ce, matukar al’umma za su ci gaba da baiwa jami’ansu dama ‘yan kungiyar Bijilante hadin kan da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin wata Gobara a cikin wani gida dake Gaida Diga dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso. Jami’in hulɗa...
Dandazon matasa sun yi wa kotun Majistret ta Nomansland tsinke a jihar Kano, daf da lokacin da a ke yunkurin sauraron shari’ar Magaji Mua’zu da gwamnatin...