An saka Sadio Mane a cikin ‘yan wasan Senegal da za su buga gasar cin kofin duniya da za a yi a Qatar, duk da cewa...
‘Yan wasan Manchester City biyu Aymeric Laporte da Rodri, na cikin jerin ‘yan wasan da za su wakilci kasar Sipaniya a gasar cin kofin duniya, amma...
Liverpool mai rike da kofin Carabao, za ta kara da takwararta ta Manchester City a wasan zagaye na hudu na gasar. Liverpool ta tsallake zuwa zagaye...
Tsoffin ‘yan wasan gaba Luis Suarez da Edinson Cavani na shirin buga gasar cin kofin duniya na bana a karo na hudu a jere, bayan an...
Portugal ta fitar da ‘yan wasa 26 da za su kara da Super Eagles a wasan sada zumunta a Lisbon a ranar 17 ga watan Nuwamba....
An saka dan wasan tsakiya na Leicester James Maddison a cikin ‘yan wasa 26 da Ingila za ta wakilci kasar a gasar cin kofin duniya da...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da ya shafi shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa da laifin raina kotu. Mai shari’a Chizoba...
Wani matashi mai sana’ar sayar da Tuwon Dawa da ke Yalwa Tudun Kulkul, karamar hukumar Dala, a jihar Kano, Salisu Umar Khalid, ya ce, ya shafe...
Matashin nan Mubarak Muhammad wanda aka fi sani da Uniquepikin, mai yada bidiyon barkwanci a dandalin sada zumunta, ya ce, gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, aikin Hisba ba iya kalallahu kala rasulu ba ne kawai sai da horon kare kai Babban kwamandan hukumar Hisbar,...