Shugaban kamfanin man fetur na NNPC, Mele Kyari ya ce, farashin litar mai zai kai Naira 410 kan kowanne lita guda, maimakon Naira 170 da ake...
Kungiyar yan kasuwar hatsi ta Dawanau, a jihar Kano ta ce, za su dakile shigowa kasuwar Danawau, a saye kayayyaki da ajiyayyun kudade wanda ake zargin...
An saka dan wasan Real Madrid Luka Modric a cikin ‘yan wasan kasar Croatia a wasan da zai kasance karo na hudu a gasar cin kofin...
Dawowar Yann Sommer daga raunin da ya samu ya kara wa Switzerland kwarin gwiwa yayin da ta fitar da sunayen ‘yan wasa 26 da za su...
Dan wasan gaba na Koriya ta Kudu Heung-Min Son, ya ce, bai fitar da ran kin halartar gasar cin kofin duniya na Qatar 2022 ba a...
Jamie Carragher ya na goyon bayan Liverpool ta kashe fam miliyan 200, domin daukar dan wasan tsakiyar Burrossia Dortmund, Jude Bellingham. Dan wasan na Ingila mai...
Bayern Munich ta tabbatar da cewa Sadio Mane ya samu rauni a kafarsa ta dama, amm dan wasan bai fitar da rai ba na halartar gasar...
Toshon dan wasan Brazil, Kaka, ya baiwa dan wasa Neymar sha’awa cewa ya taka abun arziki kamar dan wasa Lionel Messi da Cristiano Ronaldo yayin da...
Tawagar kwallon kafa ta Super Eagles, ta fara gudanar da atisayen ta na farko a filin wasa na San Jose, domin tunkarar wasan sada zumunci da...
Kotun majistret mai lamba 48, karkashin jagorancin mai shari’a Rabi Abdulkadir ta aike da wasu matasa 4 gidan gyaran hali, sun hada baki sun sace wani...