Wani daga cikin masu shirya-shirya tafiye-tafiye ta jirgin yawo, Yusuf Kawu Gadon Kaya ya ce, babban matsalar da maniyya ke fuskanta shi ne, rashin ingantaccen abincin...
Yayin da yanayin zafi ya kai zuwa ma’aunin digiri santigrade 44, ya sanya Mahajata a kasar Saudiyya ke ci gaba da zuba ruwa a kansu, domin...
Firayim Ministan Biritaniya, Boris Johnson, ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban jam’iyyar Conservative, kuma a matsayinsa na Firayim Minista. Mista Johnson ya sanar da murabus...
Ana zargin wani magidanci ya yi yunkurin dakile sadakar da mahaifinsu ya yi, na sadaukar da wata gona da masallaci da mahaifin su ya yi tun...
Daga daga cikin lauyoyin masu shigar da kara, Barista Umar Usman Danbito, a kan zargin da gwamnatin Kano ke yiwa Abduljabbar Nasiru Kabara, na batanci ga...
Rundunar Civil Defence a jihar Kano ta yaye sababbin jami’anta na shekarar 2019, a shelkwatar ta da ke garin Dangoro, a ranar Alhamis. Wakilin mu na...
Kungiyar Bijilante da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano ta ce, idan su ka bi mutum kan zargin aikata wani laifi, ya zare musu wuka ...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta Kofar Kudu, karakshin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shari’ar da gwamnatin Kano ke karar...
Ana zargin wata matar aure da ke unguwar Bachirawa layin Madina, a jihar Kano, ta rataye kanta a jikin katakon raftar ɗaki. Sai dai na tsegumin...
Un shell web (code encoquillé) a également été installé le 16 janvier, avant que le wiper ne soit déployé le 23 février. Je n’ai pas accès...
Wani mai sana’ar sayar da dabbobi a jihar Kano mai suna Dan Damo mai Rakumi ya ce, naman Rakumi yana da laushi sai dai idan amarya...
Wata malamar makarantar matan aure da ke unguwar Ja’en a karamar hukumar Gwale, malama Rahinatu Idris ta ce, mazaje ku rinka barin matan ku, su fita...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai tashi daga Abuja, domin halartar taron kungiyar ci gaban kasa da kasa (IDA) na kasashen Afirka a birnin Dakar na kasar...
Kungiyar masu hada Burodi da masu shayarwa ta kasa (AMBCN) reshen Kudu-maso-Gaba,s za su janye ayyukansu daga ranar 13 ga watan Yuli kamar yadda hukumar ta...
Babban sakataren kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC), Dr Mohammed Barkindo, ya rasu. A ranar Talata ne ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar...