Wani manomi a karamar hukumar Doguwa da ke jihar Kano, Malam Hashim Haruna ya ce, Saboda tsadar Taki za su ajiye noma su koma sayar da...
Wani masanin harkokin noma a kwaljejin noma ta Audu Bako da ke garin Dambatta, a jihar Kano, Malam Abduljalil Isma’il ya ce, yin amfani da Turoso...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kafin Maiyaki, a karamar hukumar Kiru, karkashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, wasu matasa biyu sun gurfana da zargin amfani...
Alkalin kotun shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba, Sani Tanimu Sani Hausawa, ya biya wa wani matashi kudin tara Naira Dubu Tara da Dari Biyar....
Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya kammala taro da kwamitin Koli na shura kan yanayin da ake ciki a Jam’iyyar APC. Shekarau ya kafa kwamiti...
Babbar kotun tarayya mai lamba 1 da ke jihar Kano, karkashin mai shari’a, Hon. Justice A Liman, ta dage sauraron karar da da Alhaji Haruna Danzago...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana hudu, karkashin mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, kan zargin satar motar mahaifinsa mai...
Ana zargin wani matashi da girgide hakoran wata budurwa, sakamakon rauni da ya yi mata a baki, saboda ta ki yarda ya haike mata. Bayan jami’an...
Wani manomi a jihar Kano, mai suna Malam Gambo Dawanau ya ce, tsadar takin zamani ya sa su ke amfani da Turoso, domin kai wa gonakin...
Masanin tarihi a jihar Kano, Malam Ibrahim Aminu Dan-Iya ya ce, akwai bukatar shugabannin yanzu su rinka koyi da yadda shugabanni na da su ka sadaukar...
Shugaban makarantar Firamare da ke Dorayi Karama, malam Dahiru Nuhu ya ce, iyaye su rinka kokarin mayar da ‘ya’yan su makaranta, domin yaran su samu damar...
Wata mata ta gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba a jihar Kano, karkashin mai shari’a Tanimu Sani Tanimu Huasawa, kan zargin...
Kungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU, ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makonni 12. ASUU ta dauki matakin ne a wani taron gaggawa...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano Kibiya da Bunkure a jihar Kano, Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya fice daga jam’iyyar APC. Kabiru Alhassan Rurum,...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Asara ce ka yi ayyukan alheri da Ramadan, bayan Sallah...