Limamin masallacin Juma’a na hukumar dake kula da harkokin Shari’a wato Shari’ah Commission, Dr Yushe’u Abdullahi Bichi, ya ce dan uwa ya taimaki dan uwan shi...
Na’ibin masallacin juma’a na Masjid Umar Sa’id Tudun Wada dake harabar gidan rediyon manoma a yankin unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni a jihar Kano, Gwani...
Hukumar Kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA ta gargadi mutanen da suke shirin gudanar da wasan guje-guje a ababen hawa domin nuna murnar...
Kungiyar masu horaswa na yankin karamar hukumar Wudil da kewaye ta yi kira ga dukannin mambobin kungiyar da su sabanta shaidar lasisin su. Cikin wata sanarwa...
A cigaba da tsare-tsaren gasar ajin rukuni na biyu da ake fafatawa a kwallon kafar jihar Kano wato Division 2, Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano...
Kwararre a fannin wasan kwallon Golf, Alhaji Abba Kasim Garkuwar Ringim, ya ce wasan kwallon Golf a na motsa jiki sosai, musamman ma yadda a ke...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci jama’a da su yi watsi da jita-jitar da ke yadawa akan gwamnatin na sayar da kadarorin jihar. Kwamishinan Shari’a na jihar...
Wasu mata da aka sace musu ‘ya’ya sun gudanar da Zanga-zangar lumana zuwa ofishin hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar...
Hukumar Hisba ta kai simame wasu wurare daban-daban da mata ke haduwa suna shan Shisha a jihar Kano, inda ta yi nasarar kamo matan da take...
Wani mai sana’ar aikin sarrafa Turoso a jihar Kano ya ce, ya kwashe sama da shekaru goma yana sana’ar aikin sarrafa Turoso yana sayarwa kananan manoma...
Wani kwararre a wasannin kwallon Golf, Muhammad Isyaku, ya ce dole ne su janyo yara matasa a jihar Kano domin su fafata a wasan kwallon Golf....
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Dorayi Babba Lions, Umar Gago ya baiwa magoya bayan kungiyar hakuri bisa rashin yin wasan da aka dakatar tsakanin ta da...
kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes dake jihar kano, ta kammala daukar sababbin ‘yan wasa guda biyu daga Kungiyar Ladanai Professional Hotoro. Cikin sanarwar da kungiyar...
Hukumar KAROTA ta cafke wani mutum mai suna Mista Ekennah Okechuku wanda ya yi safarar Sinki 60 na tabar wiwi zuwa jihar Kano. Hakan na cikin...
Al’ummar yankin Bankauran Dangalama da ke Karamar hukumar Dawakin Tofa sun koka matsalar ilim da lafya da wutar lantarki da kuma hanyoyin zirga-zirgar ababen hawa. Al’ummar...