Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bukaci ‘yan majalisun jihohi da na tarayya da su gabatar da sababbin dokoki da za su...
Kwararru a wasannin kwallon Golf na ci gaba da fafatawa a filin wasa na Royal dake birnin Dutsen jihar Jigawa. Wakilin mu Musa Abdu Tudun Wada...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjdul Kuba da ke unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Tofa ya ja hankalin al’ummar musulmi da su koyi karatun alkur’ani da sanin...
Limamin Masallacin Juma’a na Sheikh Abubakar Ɗan Tsakuwa da ke unguwar Ja’en Ring Road Malam Abdulkareem Aliyu, ya yi kira ga al’ummar musulmai, da su ƙara...
A ci gaba da gasar kwallon Golf ta Lambu zagaye na biyu mai taken Governors Cup wanda ke wakana a jihar Jigawa, wasan an fafata shi...
Jam’iyyar PDP tsagin Alhaji Aminu Wali ta bayyana dalilan ta a kan korar tsohon gwamnan Kano, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar, Munhaminna Baƙo...
Kotun shariar musulunci da ke jihar Kano, karkashin mai shari’a Abdullahi Kofar Na’isa ta fara sauraron karar wani mutum da yake bukatar kotu tasa a biya...
Hukumar hana fasa kwauri ta Kasa shiyar Kano da Jigawa tace bude boda baya nufin a shigo da kayan da doka ta haramta saboda haka za...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa shiyyar Kano da Jigawa ta ce, za ta ci gaba hana shigowa da kayan da gwamnatin tarayya ta haramta shigo...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta sake gurfanar da wasu mutane biyu gaban ta sakamakon tsere wa shari’a. Wakilin...
Sakamakon hutun da gwamnatin jihar Kano ta bayar yara sun a zaune a gida, wasu iyayen na sakaci wajen killace ‘ya’yan su a cikin gida. Wakilin...
Al’ummar unguwar Sani Mainagge da ke karamar Hukumar Gwale na zargin ‘yan sandan yankin da kuma ‘yan Bijilante sun shiga unguwar cikin dare sun daki matasa...
Dagacin unguwar Sharada Alhaji Ilyasu Mu’az ya yi barazanar sanya kafar wando guda da duk wanda yayi burus da dokar haramta kilisar dawakai a cikin unguwannin...
Babbar kotun jiha mai zamanta a karamar Hukumar Rano, karkashin mai Shari’a Abdu Mai Wada ta sanya ranar 28 ga watan gobe dominn fara sauraron wata...
Jarumi kuma mai shirya fim a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya gargadi ƴan masana’antar da su kaucewa yin amfani da kalaman da ba...