Zauren gamayyar kungiyoyin Arewacin kasar nan ya ce bai gamsu da yunkurin shugaban kasa Bola Ahmad Tunibu ba, na yunkurin mayar da wasu manyan hukumomin gwamnati...
Yanzu haka wata kotu a jihar Kano ta aike da Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda dan jam’iyyar APC a jihar Kano, gidan yari bisa zargin yin kalaman...
Kwamandan rundunar dake rajin dakile kawar da masu kwacen wayoyi da gyaran matasa ta Anty Snaching Phone dake jihar Kano, Inuwa Salisu Sharada, ya ce yadda...
Guda daga cikin ‘yan gwagwarmaya, kuma mai sharishi kan al’amuran yau da kullum Kwamared Bello Basi Fagge, ya ce canje canjen da gwamnatin tarayya ta fara,...
Kotun daukaka kara dake nan zamanta a sakatariyar Audu Bako a nan Kano, ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da ake yi tsakanin iyalan marigayi...
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jahar Kano NDLEA, Abubakar Idris Ahmad, Ya ce matukar ana son kawo karshen harkokin shaye-shaye...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Isma’il James, dan shekara 32, bisa zarginsa da kashe abokin aikinsa a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kara shigewa matasan jihar gaba wajen nemar musu aikin tsaro, bisa yadda suke fuskantar ƙalubale yayin da suke zuwa...
Al’ummar garin Ja’en dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano, sun wayi gari da kashe wani magidanci mai suna Tukur Ado, da ake ake zargin wani...
Dan Bindiga sanye da Hijabi, ya kashe wani jami’in ‘yan sanda a lokacin da suke aiki a kauyen Saki Jiki dake karamar hukumar Batsarin jihar Katsina....
Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake zamanta a unguwar Gyadi-gyadi dake jihar Kano, karkashin jmai shari’a Muhammad Nasir Yunusa, ta yi fatali da rokon da...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Dalangashi dake garin Kara a karamar hukumar Gwarzo, Mallam Abdullahi Muhammad, ya ce wajibin kowanne shugaba ne ya sauke nauyin al’umma...
Kungiyar sintirin Bijilante ta kasa reshen jihar Kano, karkashin Ubale Barau Muhammad Badawa, ta lashi takobin kakkabe bata garin da suke addabar mutane da kwacen wayoyi...
Masani akan kimiyyar magungunan gargajiya Farfesa Ibrahim Muhammad Jawa, ya ce sakacin gwamnati ne ya sanya ake kara samun wasu bata garin masu magungunan da suke...
Hukumar tunkudo wutar lantari ta kasa TCN, ta bukaci mahukuntan jihar Kano da su tsaya kai da fata don ceto jihar daga cikin mawuyacin halin da...