Mai horas da Manchester City, Pep Guardiola, ya ce kungiyar za ta dawo kan ganiyar ta kamar yadda take a baya. Guardiola na wannan batun ne...
Manchester United ta ce yanzu haka ta na shirye-shiryen raba abinci kyauta ga dalibai dubu biyar da su ke cikin makarantu 6 a Manchester. Shugaban cibiyar...
Dan wasan gefen bayan Bayern Munich, Alphonso Davies, zai shafe tsawon makwanni 8 ya na fama da jinya sakamakon rauni da ya samu a kafar sa...
Dan wasan gaban Barcelona, Ansu Fati, ya kasance dan wasa matashi na farko a karni na 21 da ya fara zura kwallo a gasar El Classico....
Dan wasan gaban Bayern Munich Robert Lewandowski ya kafa tarihi a gasar cin Bundesliga ta kasar Jamus bayan da ya zura kwallaye 3 rigis a wasan...
Masanin kimiyar siyasa a jami’ar Bayero da ke jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce majalisar dinkin duniya, ta taka rawa wajen samar da zaman...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da sanya idanu, domin ganin ba a sake samun bullar cutar shan inna ba ta Polio a...
Kwamitin shugaban kasa da ke bincike kan ayyukan ‘yan sanda ya ba da shawarar hukunta ‘yan sandan SARS 16 sakamakon zarginsu da kisan kai a jihohin...
Kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano FCE, ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa domin komawa karatu a makarantar kamar yadda...
Gwamantin Kano ta ce za ta ci gaba da kyautata alakar ta da kasar Indiya. Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a...
Dilalin dan wasan tsakiyar kungiyar Arsenal, Dr Erkut Sogut, ya ce mai horas da Arsenal Mikel Arteta ya fito ya yi wa magoya bayan Arsenal bayani a...
Limamin masallacin marigayi Umar Sa’id Tudunwada da ke harabar gidan rediyon Tukuntawa, Dr Abdullahi Jibril Ahmad ya ce, matasa kada mu yarda a zuga mu har...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke Bompai SP Abdulkadir Haruna ya ce, rayuwar al’umma ba za ta inganta ba matukar babu zaman...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su guji yada karya a kafafen sadarwa na...
Masu amfani da kafafen sada zumunta sun yi alƙawarin bada haɗin kai ga hukumar DSS domin tabbatar da zaman lafiya a Kano. Masu amfani da kafafen...