Gwamnatin jihar Kano ta bukaci hadin kan al’ummar jihar domin ganin sun bayar da gudunmawa wajen tsaftace muhallan su da kasuwanni a karshen kowanne wata. Kwamishinan...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta kai ziyarar jajanta wa tare da kai tallafin kayan abinci ga al’ummar garin...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci kona magungunan shaye-shaye da hukumar hana sha da fatauncin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano NDLEA ta kama....
Dan wasan bayan Real Sociedad Diego Llorente ya koma Leeds United a kan kudi Fam miliyan 18. Dan wasan mai shekaru 27ya rattaba kwantiragin shekaru Hudu....
Kungiyar Chelsea ta dauki mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Rennes, Edouard Mendy. Mai tsaron ragar mai shekaru 28 dan kasar Senegal ya rattaba kwantiragi...
Ana zargin wani matashi Yusuf mazaunin Miltara da satar Tumaki uku ya kai su mayankar dabbobi ta Abbatuwa domin sayar da su a ka kama shi....
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, duk shari’un da a ke kan matakin yin hukunci, alkalin zai tafi da su...
Kwamitin bibiyar al’amuran da su ka shafi auratayya ta jihar Kano ya ce, sannin hakkokin juna a tsakanin ma’aurata na kawo zaman lafiya da rage yawaitar...
Wani matashi ya yi zargin iyayen budurwar sa sun karbi kudaden aure har da sadaki a hannun sa, bayan ya rage kwanaki uku a daura aure,...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Goran dutse, karkashin mai shari’a Isma’il Garba Kofar Na’isa, wani mutum mai suna Ibrahim Ishaq, ya yi karar...
Hukumar lura da ingancin abincin da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta kai sumame wani gida a karamar hukumar Bichi, ta ka kama wani...
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltal karamar hukumar Rano, Nuradden Alhassan Ahamad ya yi kira ga majalisar da ta dawo da kudurin da ya gabatar...
Majalisar dokokin jihar kano ta nemi gwamnatin jihar da ta ci gaba da aikin hanyar kananan hukumomin Karaye da Kiru da kuma Madobi. Hanyoyin sun hada...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, kamata ya yi mutane su banbance yaran da ke karatu a tsangaya da kuma yaran da su ke yawo...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja a kan zargin da...