Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da shugabannin kungiyoyi masu zaman kan su daban-daban akan yadda za a tabbatar da zaman lafiya a...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da sabon mai horaswa ta, Lione Soccia tare da wasu ‘yan wasa tara da za su wakilici kungiyar...
Dan wasan tsakiyar Manchester City, Fernandinho, ba zai bugawa Manchester City wasa ba har tsawon makwanni 4 zuwa 6. Pep Guardiola ne ya tabbatar da hakan...
Hukumar yaki da fataucin mutane NAPTIP, ta ce iyaye ke bayar da babbar gudunmawa wajen azabtar da kananan yara ta hanyar kai su aikatau cikin birane....
Fitacciyar mawakiyar masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Hajiya Maryam Sale Muhammad Fantimoti ta ce, matasa su tashi suna neman na kan su ba sai sun...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce, al’umma su tabbatar sun kashe wutar lantar ki kafin a kwanta bacci, domin kaucewa tashin gobara a lokacin...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Muhammad Adam Sharif Rijiyar Lemo ya ce, tayar da tarzoma a cikin al’umma ba ya cikin tsarin addinin...
Ma’aikacin gidan jaridar ABC ta kasar Andulusiyya, Salvador Sostres, ya baiwa dan wasan gefen Barcelona Ansu Fati hakuri sakamakon kalaman wariyar launin fata da ya yi...
Mai horas da Everton, Carlo Ancelotti ya baiwa dan wasan bayan Liverpool, Virgil van Dijk hakuri, sakamakon rauni da mai staron ragar Everton Jordan Pickford ya...
Hukumar lura da gidajen rediyo da talabijin ta Najeriya NBC, ta gargaɗi kafafen yada labarai da su yi taka-tsan-tsan wajen nuna hotunan bidiyon da jama’a suka...
An yi jana’izar kimanin mutum 20 da ‘yan bindiga suka kashe yayin wani hari da suka kai kauyen Tungar Kwana cikin yankin Talatar Mafara a jihar...
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila, ya ce babu shakka dakarun sojin kasar sun hallaka masu zanga-zangar End SARS a jihar Legas. Lamarin dai ya faru...
Fararen hula takwas ne suka mutu da kuma wasu jami’an ‘yan sanda biyu, sakamakon arangama da ta auku tsakanin jami’an tsaro da magoya bayan jam’iyyu adawa...
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS), ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta gudanar da bincike cikin gaggawa, game da bude wuta da aka...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS ta ce farashin kayan abinci ya yi tashin gwauron zabi daga watan Satumba zuwa yanzu. Rahoton Hukumar na watan Satumba ya...