Liverpool Gandun Albasa ta yi canjaras da FC Jalayi Hausawa a wani wasan sada zumunci da kungiyoyin su ka fafata a yammacin ranar Alhamis a filin...
Tsohon wakilin al’ummar karamar hukumar Birni a zauren majalisar wakilai ta tarayya, Abubakar Nuhu Danburan, ya kalubalanci salon kamun ludayin gwamnatin APC, na gaza sauke hakkin...
Babban limamin da yake kula da masallatan Makah da Madinah, Sheikh Abdulrahman Al Sudais ya umarci da a fasara hudubar ranar Arfa da harsuna guda 10...
Shugaban gamayyar kungiyoyin ‘Yan Tebura a kasuwar Kantin Kwari, Muniru Yunusa Dandago, ya shawarci manyan attajiran kasuwar, da su daina mamaye wurare su na tura masu...
Limamin masallacin juma’a na margayi Musa Dan jalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce, Da matasan matan yanzu za su yi...
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce, za ta bai wa sabon babban Mataimakin Gwamna kan yada labarai Shehu Isah Direba, duk wani hadin Kai...
Mai horas da Arsenal, Mikel Arteta ya taya sabon kocin Villareal Unai Emery murnar samun aiki da ya yi a kungiyar a matsayin sabon mai horas...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Karl-Heinze Rummenigge ya ce har yanzu kungiyar sa ba ta samu wani tayi ba a kan dan wasan ta...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan kasafin kudin da a ka yi wa gyara sakamakon kalubalen da a ka fuskanta...
Masanin tattalin arziki kuma tsohon kwamishinan kudi na jihar Kano Farfesa Isah Dandago ya ce, bashin da Babban bankin kasa CBN zai baiwa kananan ‘yan kasuwa...
Kungiyar kwallon kafa ta Birmingham City ta jingine riga mai lamba 22 a kungiyar sakamakon dan wasan ta mai saka lamba 22 Jude Bellingham ya koma...
Kungiyar kwallon kafa ta Brescia a kasar Italiya ta fada ajin ‘yan dagaji bayan da ta sha kashi da ci 3-1 a hannun Lecce a gasar...
‘Yan sanda a birnin Liverpool sun kama magoya bayan kungiyar Liverpool tara sakamakon bijirewa dokar hukumar da su ka yi na gudanar da gangamin taro a...
Kwamitin shugaban kasa da ke binciken dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC karkashin jagorancin tsohon shugaban kotun daukaka kara mai shari’a...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amincewa hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam da ta kashe naira biliyan dari biyu da tamanin da uku da miliyan...