Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar gwamnatin jihar Kano kan mikawa zauren majalisar dattawa bukatar yarjejeniyar da ke tsakanin gwamnatin jihar Kano da kasar...
Mai horas da Arsenal Mikel Arteta ya ce ya na da kwarin gwiwar cewa dan wasan sa Pierre-Emerick Aubameyang zai ci gaba da zama a Arsenal....
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Eric Dier ya kara rattaba sabom kwantiragi a kungiyar har tsawon shekarar 2024. Dan wasan ya rattaba hannun...
Shugaban kungiyar akantoci ta kasa rashen jihar Kano, Dr. Abubakar Umar Farouk (FCE) ya ce matsalolin cin hanci da rashawa musamman wanda a ke samu a...
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya nada jami’in hulda da jama’a na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Lirwani Idris Maklikawa Garu a...
Babbar kotun jiha da ke zaman ta a unguwar Bompai karkashin mai shari’a Aisha Ya’u ta ci gaba da sauraran shari’ar da wani matashi Jamilu Shehu...
Shugaban kungiyar ‘yan Tagwaye ta kasa da ke jihar Kano ‘yan Tagwaye Forum, Injiniya Hassan Ahmad ya ce, kungiyar mu ta na kokarin bai wa tagwayen...
An nemi majalisar dokokin jihar Kano da ta kafa kwamiti na musamman da zai gudanar da bincike a kan wani kamfanin shinkafa da ya rufe ma’aikata....
Kotun majistret mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sanusi Usman Atana ta aike da wani matashi mai suna Jamilu Habibu gidan kaso saboda zargin hada baki...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta sanya kafar wando daya da duk wanda aka samu da karya dokokin yaki da annobar Corona. Gwamna Abdullahi Umar...
Santi Cazorla has agreed to join Al Sadd following the expiration of his Villarreal contract. Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Villareal, Santi Cazorla, ya amince...
Wasu ma’aikatan rodi da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun koka a kan yadda kamfanin ya rike musu hakkokin su bayan ya dakatar da su...
Hukumar shirya gasar cin kofin duniya na kwallon Kurket ta dakatar da gasar ta bana mai taken T20 na wannan shekarar sakamakon cutar Corona. Shugaban kwamitin,...
Kasancewar sallah ta gabato hakan ya sanya hada-hadar kasuwancin dabbobi a birnin Kano da kewaye, sai dai kuma a bana rakuma sun fi yawa a kasuwannin...
Hukumar KAROTA ta ce sai da kwamatin share dukannin tebura ko kayayyakin da a ka kafa ba bisa ka’ida ba a kan hanya a Sabon Gari...