Kotun majistiri mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta fara sauraren karar da aka shigar akan zargin wani matashi Nura Salisu Adam, wanda maigidansa...
Wani magidanci mai suna Muhammad Rabi’u dake unguwar Bachirawa a yankin Darerawa, karamar hukumar Fagge, ana zarginsa da yiwa matarsa Maryam dukan kawo wuka a cikin...
Mai magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce har izuwa wannan lokaci ba kowanne gidan...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Brazil CBF ta ce ta janye daga karbar bakwancin gasar cin kofin duniya ta mata na shekarar 2023 sakamakon yanayin da...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai (EUFA) ta ce a ranar 17 ga wannan watan ne za ta sanar da kasar da za ta karbi bakwancin...
Shugabar kasar New Zealand, Jacinda Ardern, ta tabbatar da cewa yanzu haka kasar ta ta fita daga jikin kasashen da su ke fama da cutar Coronavirus....
Wani mai faskaren itace mai suna, Abdurrahman Muhammad ya bayyana cewar annobar covid-19 ta mayar da hannun agogo baya a cikin sana’ar sa sakamakon samun say...
Lamarin ya faru ne a Tudun Rubudi ‘Yan Yashi dake yankin karamar hukumar Ungogo a Kano, inda wani magidanci mai suna Musa Halilu mazaunin unguwar Zangina...
Wannan dais hi ne karo na uku da za a hadu tsakanin ‘yan wasan biyu masu rike da zakarun damben duniya Tyson Fury da Deontay Wilder...
Hukumar KAROTA ta kama wani mutum wanda a ke zargin ya yi kwacen babur mai taya uku ya na kokarin guduwa da shi. Cikin wata sanarwa...
Hukumar KAROTA ta gargadi ma’aikatan da su ci gaba da gudanar da aikin su bisa doka da tsari a lokacin lockdown. Kakakin hukumar Nabulisi Abubakar Kofar...
Shugaban kungiyar Jama’a tul Da’ awa Al islamiyya, Sulaiman Wada Muhammad ya ce, taimakawa gidan gajiyayyu da masu rangwamen hankali zai kawo zaman lafiya da yalwar...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta ci gaba da jan ragamar gasar Bundesliga na kasar Jamus bayan ta ragargaji Bayer Leverkusen har gidan ta da...
Tsohon dan wasan kwallon Kwando a kasar Amurka, Michael Jordan ya ce zai zai bayar da dala miliyan dari kwatankwacin fam miliyan 78 ga wasu kungiyoyi...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta hori wasu mutane da aikin sharar hanya na watanni 6 ko zabin tara na dubu...