Hukumar Hisba a jihar Kano ta fasa kwalaben giya da kudin ta ya kai kimanin naira milyan dari biyu da hamsin. Shugaban hukumar Sheikh Harun Ibni...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Jurgen Klopp ya ce ya shiga damuwa matuka a lokacin da a ke maganar karkare gasar Premier League...
A cewar Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dr Abdallah Usman Umar, gwamnatin Kano ta bude makarantun Islamiyyu domin yara su...
Kotu a kasar Andalus ta yanke hukunci a kan dan wasa Neymar da ya biya tsohuwar kungiyar sa ta Barcelona euro miliyan 6.6 kwatankacin Fam miliyan...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariya Abubakar ya ce, hakuri shi ne babban abinda al’umma ya kamata su...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola, ya tabbatar da cewa dan wasan kungiyar kuma dan kasar Jamus, Leroy Sane zai bar...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Human Right, Karibu Yahaya Lawan Kabara, ya shawarci shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi, da...
Hukumar kare hakkin mai siye ta kasa shiyyar Kano, ta ce za ta rufe dukkanin shaguna da wuraren kasuwanci da ba su yi biyayya da matakan...
Mahukuntan gasar Premier ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa guda daga cikin dan wasan gasar ya na dauke da kwayar cutar. Dan wasan an dai...
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta ce za ta mayarwa da magoya bayan kungiyar kudin tikitun su na ragowar wasannin da ba za su kalla...
Kotun tafi da gidan ka na ci gaba da gudanar da aikin ta na hukunta ma su karya dokar kulle a jihar Kano. A zaman kotun...
Kungiyar Kano against Covid-19 da hadin gwiwar gwamnatin Kano sun shirya wani taron na karawa juna sa ni ga manema labarai domin ilmantar da su yadda...
Kungiyar hadaka a kan al’umma a jihar Kano, ta gargadi ma su niyar yin zanga-zangr lumana a jihar dangane da halin da jihar Katsina ke ciki...
Wani Dattijo mai suna Shaibu Usman Shekar mai daki mai kimanin shekaru saba’in ya rasa ransa bayan da a ka idar da sallar Juma’a a masalacin...
Kungiyar bunkasa ilimi da al’amurar jama’a da demokaradiya SEDSAC, ta ce, ci gaban mai hakan rijiya aka samu a shekaru 21 da aka yi na mulkin...