Kwamishinan ilimin jihar Kano Muhammad Sunusi Kiru ya ce, sun janye malaman Gwamnati daga makarantun al’umma ne, saboda yadda su ke karbar kudade a hannun iyayen...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu daga cikin mutane biyar da hatsarin wata ƙaramar mota da kuma baburin Adai-daita...
Gidauniyar Abdullahi Healthcare Awarenes Ganduje (AHUG), ta tallafawa matasa 600 da ilimin karatun na’urar Komfuta kyauta a yankin karamar hukumar birni a jihar Kano. Taron wanda...
Mai Martaba Sarkin, Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulƙadir Gaya, ya buƙaci matasa da su ƙara ƙaimi wajen neman ilmin addinin da na zamani, domin ta hanyar...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Kundila ta karrama tsofaffin ‘yan wasan kwallon kafa da kuma masu bayar da gudunmawa a harkokin wasanni a jihar Kano. Karramawar...
Kwamandan Ƙungiyar Bijilante na unguwar Hayin Diga bayan gidan Rodi, Salisu Aliyu Ɗan Mallam, ya ja hankalin iyaye da su ƙara lura da shige da ficen...
Hukumar kashe gobara ta iihar Kano, ta ce kimanin mutane Bakwai su ka mika su zuwa asibitin Murtala rai a hannun Allah, bayan da motar Tirela...
Limamin masallacin Juma’a na unguwar Sharada da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, Malam Baharu Abdulrahman, ya ja hankalin al’ummar musulunci da su rinka tanadin...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Nasir Abubakar Salihu ya ce, akwai bukatar musulmi ya rinka duba kuskure...
Kungiyar Bijilante ta unguwar Gaida a karamar hukumar Kumbotso, ta gargadi iyayen yaran yankin da su kara taka tsantsan da tarbiyar ‘ya’yan su, bisa dauke-dauke da...
Kotun majistret mai lamba 7, karkashin mai shari’a Muntari Garba Dandago, ta sanya ranar 19 ga watan gobe, domin fara sauraron shaidu a kunshin karar da...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta yi watsi da batun neman bayar da belin Abduljabbar Nasiru...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa (NBC) ta ce, nan da wani lokaci gwamnatin Najeriya za ta hana aiki da duk wata Na’ura, wadda...
Gwamnatin tarayya ta yi sabuwar dokar bayar da hutun aiki na makwanni biyu ga duk magidancin da matarsa ta haihu matukar ma’aikacin gwamnatin tarayya ne. Da...
Mai Unguwar Sabon Sara da ke karamar hukumar Gwale, Malam Muhammad Salisu Imam, ya shawarci, mawadata da su kara kaimi, wajen tallafawa marasa karfi, domin rabauta...