Jami’an ‘yan sanda a karamar hukumar Kaduna ta Arewa, sun gano wani Dattijo mai shekaru 67, mai suna Ibrahim Ado, wanda aka kulle a daki sama...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nada mataimaka na musamman guda 28,000 da za su tallafa masa a harkokin siyasa. Wata sanarwa da mai taimaka wa...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sake bude makaranatu 45 cikin 75 da ta rufe a fadin jihar saboda matsalar tsaro. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Sakataren...
Rahoto: Har yanzu PI ba ta fashe ba amma muna sa rai – Matashi- Matashi Wani matashi mai suna Auwal Muhammad, mai gudanar da PI Network...
Al’ummar unguwar Panshekara da ke karamar hukumar Kumbotso, sun nemi daukin mahukunta dangane da wani attajiri da suke zargin zai gine musu hanya mai dauke da...
Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, jam’iyyar Labour ta fitar da jerin sunayen kwamitin yakin neman zabenta na shugaban kasa mai kunshe da mambobi 1,234. An...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain, Christophe Galtier, ya mayar da martani kan rade-radin da ake yi na cewa tauraron dan wasansa Kylian...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa, ta ce, ta soke rijistar mutum miliyan 2.7 waɗanda aka gano sun yi rijistar fiye da ɗaya. Shugaban hukumar,...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta ci tarar Celtic sama da fam 13,000, bayan da magoya bayanta suka nuna rashin amincewa da sarauta a...
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa, Flamingos ta ji jiki da ci 2-1 a hannun Jamus a wasansu na farko a gasar cin kofin...
Hukumar kula da hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta ce, akwai yiwuwar karin jihohi su fuskanci ambaliyar ruwa a cikin kwanaki masu zuwa, musamman ma yankin...
Babbar kotun shari’ar musulunci mai zamanta a filin Hokey, karakshin mai shari’a, Abdullahi Halliru, ta sanya 11 ga watan Nuwamban 2022, domin ci gaba da shari’ar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Abubakar Lawan Ahmad, ya ce, aikin tsaro ba zai tafi yadda ake so ba, har sai mutane sun bayar da bayanin...
Babban mai horas da tawagar kungiyar kwallon kafa ta mata Flamingos, Bankole Olowookere, ya ce, tawagarsa za ta tashi tsaye domin samun nasara a kan Jamus...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, ya baiwa shugabannin kwadago tabbacin cewa, gwamnatin sa za ta aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 a karshen...