Danna alamar sautin nan domin jin cikakken labarin da karin wasu labarun a cikin shirin Hangen Dala na Juma’ar data gabata tare da Ahmad Rabi’u Ja’en...
Gamayyar Kungiyar tsofaffin daliban Makarantar ‘yammata ta Mairo Tijjani Girl Science and Technical dake jihar Kano sun bayan kudirinsu na samarda Asibiti a cikin makarantar don...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce sashen lura da manyan laifuka na hukumar (ICD) ya karbi korafe-korafe har guda dubu biyu da dari hudu da...
Wani lauya mai rajin kare hakkin al’umma Barista Rabi’u Sa’id Rijiyar Lemo ya bayyana cewa hukumar KAROTA bata da hurumin baiwa masu baburan adai-daita sahu lasisin...
Wasu gamayyar al’umma dake rajin samar da cigaba a jihar Kano sun fara wani gangamin aikin gyara da tsaftace Makabartu, inda aka fara da makabartar Tarauni...
Kwamishinan shari’a na jihar Kano Barista Ibrahim Mukhtar ya bayyana cewa gwamnatin Kano ta janye dukkan ‘yan sanda dake gabatar da wadanda ake zargi a gaban...
Saurari cikakken labarin acikin shirin Baba Suda tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki. Danna alamar sautin dake kasa domin sauraro. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Wannan labarin dama karin wasu labaran siyasar acikin shirin Hangen Dala na jiya Laraba tare da Abdulkadir Yusuf Gwarzo Ku latsa alamar sautin dake kasa domin...
Wani manazarci kan al’amuran yau da kullum kuma shugaban kungiyar cigaban ilimi da cigaban dimokradiyya a Kano Kwamaret Umar Hamisu Kofar Na’isa ya bayyana cewa a...
An gurfanar da wasu matasa biyu da aka boye sunayensu mazauna yankin Kurna dake nan Kano, a gaban hukumar Hisbah ta jiha kan sunyi aure ba...