Rundunar ‘yan sanda jihar Kano da hadin gwiwar gidauniyar inganta ayyukan jami’an tsaro NPP sun gabatar da wani taron yini guda don bayar da horo ga...
Wata gobara ta kama a Kasuwar Singa dake jihar Kano, bayan da a ke zargin wata wutar lantarki ta haddasa a yau Alhamis. Wani mazaunin kasuwar,...
Wani matashi a gidan ajiya da gyaran hali wanda ya shafe sama da shekaru uku a ciki, ya ce gidan kurkuku ba wajen gidan jin dadi...
Wasu mutane a kauyen kududdufawa dake karamar hukumar ungogo sun ci gaba da sarrafa bahayar dan adam dan yin taki ana kaiwa gona. Tun a karshen...
Lamarin dai ya faru ne a jiya Laraba a yankin unguwar Gayawa a jihar Kano. Mahaifiyar ‘yaran mai suna Maryam Ibrahim, ta shaidawa mana cewa”Rikicin yasamo...
A yi sauraro lafiya Download Now
Wata mata mai suna Poul Messay, daga cikin wadanda ake zargi da satar yara a yankin unguwar Hotoro zuwa jihar Anambara ta arce daga hannun Gandiroba...
Hukumar Custom ta ce ‘yan kasuwa musamman masu manyan shaguna da kanana da su guji fishin haduwa da hukumar mudin ta kama su na siyar da...
Wata mata mai suna Fatima Dahiru mai shekaru 22, da sabani ya gifta tsakaninta da kishiyarta Wasila Isyaku Farawa, an yi zargin ta datsa mata adda...
kwararren likitan asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dakta Mahmud Kawu Magashi, ya ce, abun da yake kawo zubar da jini ga mata masu juna biyu shi...