Kungiyar masu sana’ar sayar da Fura da Nono a jihar Kano, ta nemi gwamnatin Kano da ta sassautawa masu shigo da zallar Nono cikin jihar domin...
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 8 na dare zuwa karfe 6 na safe. Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ne ya...
Kididdigar baya-bayan nan kan cutar Covid-19 a kasar nan ta nuna cewa izuwa yanzu jihar Legas ta na da mutane 1,107 da su ka kamu da...
Cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 400 ne suka warke daga cutar Covid-19 a Nijeriya. Cikin kididdigar da cibiyar ta wallafa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa adadin wadanda su ka kamu da cutar Covid-19 a jihar sun kai mutane 342. A daren Lahadin da ta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta rika bude gari a lokacin lockdown duk ranar Litinin da Alhamis daga karfe goma na safe zuwa hudu na...
Allah ya yi wa Mai martaba Sarkin Rano, Alhaji Tafida Abubakar Ila Autan Bawo, rasuwa a sibitin Nasarawa dake jihar Kano. marigayin mai shekaru, 74 ya...
Kotun tafi da gidanka mai hukunta masu yiwa dokar covid 19 karan tsaye mai zaman ta a Gwale a Kano, karkashin mai shari’a. Ibrahim Gwadabe ta...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure. Kwaminshinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr. Abba...
Kungiyar kwadado bagaren ULC a jihar Kano ta mika sakon ta’aziyar ta ga daukacin ma’aikatan da su ka ransu a yayin annobar Corona. Shugaban kungiyar, Kwamrade...