Rundunar tsaro ta Civil Defence ta yi kira ga al’ummar jihar Kano cewa da su kasance ma su bin doka da oda wajen sanya makarin baki...
Hukumar KAROTA ta karyata rade-radin da a ke ta yadawa a kafar sada zumunta cewa shugaban hukumar, Baffa Babba Dan Agundi, a lokacin da gwamnan jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi wata ganawa ta musamman da ‘yan kwamitin masallacin Abdullahi Suka dake garin Zawaciki dake yankin karamar hukumar Kumbotso da...
Wasu mutane a birnin Kano sun yi kukan cewar Jami’an hukumar KAROTA su na kama su a cikin masallacin Idi a yi musu tarar kudade har...