Gwamnan jihar Gombe ya ce masu dauke da cutar Corona da su ka gudanar da zanga-zanga a Gombe ba ‘yan asalin jihar ba ne. Kwamishinan yada...
Hukumomi a jihar Kano sun tabbatar da cewa an sallami mutane 6 wadanda su ka warke daga cutar Covid-19 a jihar. A jadawalin masu dauke da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce mutane 13 ne su ka rasa ransu sanadiyyar annobar Covid-19 a jihar. A alkaluman ranar Laraba da ma’aikatar lafiya ta Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 427 ne su ka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a shafinta...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce yanzu haka mutane 3,145 ne suka kamu da cutar Covid-19 a kasar nan. A jadawalin lissafin...