Shugaban kungiyar Bijilante na yankin unguwar Hausawa dake karamar hukumar Tarauni a Kano, Usaini Haruna Kailo, ya shawarci iyaye da su kara kulawa da tarbiyyar ya’yan...
Gwamnatin Jihar Kogi ta musanta rahoton hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC cewa mutum biyu sun kamu da cutar Coronavirus a jihar. A ranar Larabar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake aikewa da wata wasika ga majalisar wakilai domin sahale masa ya ciyo bashin dala Biliyan 5. Wasikar da shugaban majalisar...
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shiri ya yi nisa wajen ganin an bude makarantu domin cigaba da harkokin neman ilimi a fadin kasar nan, tun...
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyarta na haramta yawon barace-barace a fadin jihar, inda ta lashi takobin gurfanar da duk wanda a ka samu ya tura...