Mai unguwar Danbare D dake yankin Kumbotso a jihar Kano, Saifullahi Abba Labaran, ya ce al’umma da su yi amfani da zaman kulle wajen gudanar da...
Shugaban kungiyar ‘yan sintiri na yankin Tudun Rubudi Sabuwar Gwammaja dake karamar hukumar Ungogo, Uamr Danladi Usman ya yi kira ga mahukunta da a samar musu...
Kungiyar taimakon Kai da Kai ta unguwar Sabuwar Gandu ta bukaci ma su hannu da shuni da su rinka tallafawa marayu da marasa galihu musamman a...
Shugaban kasuwar Abinci ta Dawanau, Alhaji Auwalu Yusuf Dawakin Tofa, ya nemi ‘yan kasuwar da su kauracewa bude rumfuna domin yin biyayya da tsarin gwamnatin jihar...