Kungiyar Izala ta bukaci mawada da masu rike da madafun iko da su rinka taimakwa marasa karfi musamam marayu duba da yadda su ke da bukatar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta cigaba da baiwa ‘yan jaridu goyon baya musamman a kan kare kansu daga cutar Corona yayin gudanar da ayyukan...
Kwamishinan lafiya kuma Shugaban kwamitin dakile yaduwar cutar Dr. Abba Umar ya ce an sami mutane a garin Hadeja dauke da cutar sai kuma mutum daya...
Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Umar ne ya bayyana hakan ga manema labarai. Kwamishinan ya kara da cewa, wannan adadi shi...