A cikin jawabin sa da ya yi a yau yayin da kwamitin kar ta kwana na fadar shugaban kasa kan cutar Covid-19, Ministan muhalli, Muhammad Mahmud...
Cibiyar tallafawa marayu ta Unique Charity Foundation a jihar Kano, ta rabawa marayu da marasa galihu kayan abinci sakamakon halin kullen da a ke ciki a...
Kungiyar masu sana’ar sayar da Fura da Nono a jihar Kano, ta nemi gwamnatin Kano da ta sassautawa masu shigo da zallar Nono cikin jihar domin...
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 8 na dare zuwa karfe 6 na safe. Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ne ya...
Kididdigar baya-bayan nan kan cutar Covid-19 a kasar nan ta nuna cewa izuwa yanzu jihar Legas ta na da mutane 1,107 da su ka kamu da...
Cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 400 ne suka warke daga cutar Covid-19 a Nijeriya. Cikin kididdigar da cibiyar ta wallafa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa adadin wadanda su ka kamu da cutar Covid-19 a jihar sun kai mutane 342. A daren Lahadin da ta...