Wasu daga cikin al’umma a jihar Kano sun roki gwamnatin jihar Kano da ta sassauta kullen lockdown kamar yadda wasu jihohin ke yi a halin yanzu....
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi wa dokar kullen gida na lockdown kwaskwarima tun daga karfe 6 na safe har zuwa karfe 10 na dare a dukannin...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi, ya tabbatar da cewa zai bayar da gwagwabar tsoka ga duk wanda ya tona asirin ‘yan kasuwar da su...