Shugaban kwamitin kar ta kwana na dakile yaduwar cutar Dr. Abba Umar ne ya bayyana hakan da yammacin rana Litinin cewa yanzu haka an bude kananan...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce kawo yanzu wasu Karin mutane 32 sun warke daga cutar Coronavirus a fadin jihar. Kwamishinan Lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar...
Hukumomi a jihar Damagaram sun kaddamar da fara feshin maganin rigakafin Covid-19 a cikin makarantun boko dake yankin. Shugaban kwamitin yaki da cutar kuma magatakardar fadar...
Kakakin Kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya ce dalilin da ya sanya kotunan tafi da gidan k aba su yi aiki ba a yau ranar...
Babban Limamin masallacin Juma’a na masallacin Abubakar Dan Tsakuwa a jihar Kano, Mallam Abdulkareem Aliyu, ya ce al’ummar musulmai da su kara komawa ga Allah (S.W.T)...