Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa sabon sarkin Rano maimartaba Alhaji Kabir Muhammad Inuwa takardar kamar aiki. Maitaimakawa gwmanan Kano kan sabbin kafafan...
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafe ta jihar Kano ta cimma yarjejeniya da kungiyar kamfanonin shinkafa domin sayar da babban buhu a kan kudi...
Wata mata mai suna Sa’ade Abdullahi mai shekaru 30 a duniya ta haifi santala-santalan ‘ya’ya har guda 4 a lokaci guda. Sa’ade Abdullahi da mai gidanta...
Kotun tafi da gidan ka mai hukunta masu bijirewa umarnin zaman gida domin yakar yaduwar covid-19 a Kano ta hori wasu mutane su kimanin 36. Tun...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce cikin yini guda an samu karin mutane 386 da su ka kamu da cutar Covid-19 a...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane 18 sanadiyyar cutar Covid-19, wannan adadin dai ya zarce na wadanda cutar ta hallaka a birnin tarayya Abuja....
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa an samu karin mutane 65 da su ka kamu da cutar Covid-19 a ranar Juma’a. Wannan kari da a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce almajirai 40 daga cikin gwajin 145 da ya fito ya nu na su na dauke da cutar Covid-19. Kwaminshinan lafiya na...
Gwamnatin jihar Jigawa ta dinkawa Almajirai ‘yan asalin jihar kayan sallah wadanda gwamnatocin wasu jihohi su ka mayar mata da su. Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da cewa an samu cutar Coronavirus a cikin ma’aikatan lafiya a wasu asibitoci biyu dake jihar. Kwaminshinan lafiya na jihar kuma...