Kotun Majistrate mai lamba 82 dake zaman ta a rijiyar Zaki a Kano, karkashin mai shari’a Musa Ibrahim Fagge, ta yi umarnin a kamo mata shugaban...
Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi ya gargadi jami’an hukumar da su ci gaba da jajircewa a lokacin da su ke tsaka da bakin aiki...
Tun bayan sanya dokar hana zirga-zirga domin dakile yaduwar annobar Coronavirus a Kano lamarin ya fi yin kamari a kasuwar Kofar Wambai da Sabon Gari da...
Dagacin Sharada, Ilyasu Mu’azu Sharada, ya yi kira ga ‘yan siyasa da sauran masu hannu da shuni dake yankin Sharada da su yi amfani da damar...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a ranar Talata nan an gano karin mutane 146 dake dauke da cutar Covid-19 a sassa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 74 sun warke daga cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a daren ranar Talata...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta na aikin gina cibiyar gwajin cutar Covid-19 da zai fara aiki nan da makonni biyu masu zuwa. Gwamnan jihar Alh....
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a rinka gudanar da sallar jam’i, a garuruwan da dokar kulle ta shafa na kananan hukumomin jihar guda 8 da cutar...
Gwamnatin jihar jigawa ta ce ta na biyan Naira dubu goma ga kowanne likita dake aikin kula da masu dauke da cutar Corona Virus a kowacce...
Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana ranar 1 ga watan Yuni mai zuwa a matsayin ranar da za’a sake bude makarantun bokon kasar bayan matakin rufe su...