Kotun tafi da gidanka mai hukunta masu yiwa dokar covid 19 karan tsaye mai zaman ta a Gwale a Kano, karkashin mai shari’a. Ibrahim Gwadabe ta...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure. Kwaminshinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr. Abba...
Kungiyar kwadado bagaren ULC a jihar Kano ta mika sakon ta’aziyar ta ga daukacin ma’aikatan da su ka ransu a yayin annobar Corona. Shugaban kungiyar, Kwamrade...
Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da damar su wajen ganin an gwada lafiyar su a cibiyar...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce adadin masu dauke da cutar a kasar ya kai mutane 1932. A alkaluman ranar Alhamis da...