Babbar kotun tarayya dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi a Kano, karkashin mai shari’a Lewis Allouga ta cigaba da sauraron karar da dan takarar majalisar tarayya...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta samar da kotun tafi da gidan ka domin hukunta masu take dokar kulle da zaman gida da gwamnatin ta...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da a yi sallar idi a jihar, amma ban da mata da kana nan yara da kuma tsofaffi, yayin da su...
Wasu mata a Kano sun bayyana cewa kullen lockdown na annobar Covid-19 ta sanya wasu magidantan sun zama kazamai, sakamakon zama da su ke yi tare...
Cibiyar tallafawa marayu na Masjid Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, ta rabawa marayu maza da mata kimanin 324 kayan sallah...