Shugaban kungiyar ma’aikatan jinya da unguzoma na jihar Kano, Ibrahim Mai Karfi Muhammad, ya ce cutar Covid-19 ta fi shafar ma’aikatan su a kan kowanne ma’aikacin...
Alkaluman cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce zuwa yanzu cibiyar ta yi wa mutane 19,512 gwajin cutar Covid-19 a sassa daban-daban na...
Cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce izuwa yanzu mutane 2,950 ne su ka kamu da cutar Covid-19 a kasar nan. A jadawalin...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta karyata labarin da a ke yadawa cewa Likitoci za su tafi yajin aiki. Shugaban kungiyar Likitoci ta kasa...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce an samu ma’aikatan lafiya 14 da su ka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Bello Masari shi...
Babban jami’in tsare-tsare na kwamitin kar ta kwana na dakile cutar a Kano, Dr Tijjani Hussain, ya ce yanzu haka gwamnatin jihar Kano za ta sallami...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da cewa yanzu haka mutane 106 a ka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno...
Gwamnatin jihar Kano tace a ranar Talata mutane 32 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar ta sanar a shafinta...