Rahotonnin daga Kano na cewa ministar jin kai da walwalar jama’a ta kasa Hajiya Sadiya ta iso fadar gwamnatin Kano yanzunnan. Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito...