Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da damar su wajen ganin an gwada lafiyar su a cibiyar...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce adadin masu dauke da cutar a kasar ya kai mutane 1932. A alkaluman ranar Alhamis da...