Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta ce za a bude wuraren ibada daga yau Laraba 13 ga watan Mayu na shekarar 2020, bayan rufesu da a ka yi...