Wani mutum mai suna Malam Nura Sani wanda ya kwashe fiye da shekaru 15 ya na yanka naman rakumi ya ce, idan har mutum ya san...
Shelkwatar hukumar Hisba da ke Sharada ta ce a baya sun fuskanci matsalolin biyan albashi ga ma’aikatan da basa zuwa aiki ko kuma ba sunayen su...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta gina titi daga garin Gagarawa zuwa Kunyawa zuwa Tashar Danbuturiya da Figi Kwanar Danlabbo zuwa...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta daga darajar asibitin kula da lafiya a matakin farko na karamar hukumar Kibiya zuwa babban...
Wani yaro dan shekaru 6, mai suna Ammar Nafi’u, a na zargin ya fada kududdufi a unguwar Gidan kuka da ke Dorayi Karama a karamar Hukumar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a filin Hockey karkashin mai shari’a Aminu Muhammad Kani a yau Laraba ta cika da tarin mata wadanda su...
Lauyan nan mai zaman kansa a jihar Kano, Barrista Umar Usman Dan Baito, ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, da su sauya tunanin...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da soke dukkan bukukuwan Sallah da a ka saba yi na babbar sallah a kokarin ta na tabbatar da samun...
Gwamnatin Najeriya ta ce ‘yan kasar da annobar korona ta rutsa da su a kasashen ketare, 6,317 ne aka mayar da su gida. gwamnatin kasar ta...
Fadar shugabancin kasa a Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari ne kadai ya ke da hurumin sallamar manyan hafsoshin tsaron kasar. Wata sanarwa da mashawarcin shugaban...