Kotun Majistri mai lamba 18 karkashin mai shari’a Muhammad Idris ta fara sauraron wata kara wadda kwamishinan ‘yansanda ya gurfanar da wa su mutane bisa laifin...
Wata gobara da tashi a gidan wutar lantarki dake Dan Agundi a karamar hukumar birni a jihar Kano a na zargin ta kona wasu muhamman kayayyaki....
Kwamandan hukumar Hisba na karamar hukumar Tarauni, Malam Auwalu Dogara ya ce, rashin samun cikakken hadin kai ga al’umma, yayin da su bakin aiki. Malam Auwalu...
Kotunan Majistri Arba’in da Hudu da ke rukunin kotunan Nomansland a Kano sun koma bakin aiki ka’in da na’in, sakamakon umarnin da babban jojin jihar Kano,...
Hukamr tace fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta ce daga yanzu duk wani mai wakar yabon fiyayen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) sai ya nemi izinin...
Limamin masallacin Madina Sheikh Aliyu Abdul Rahman Al Hudaifyi ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su rungumi dabi’ar yin hakuri duba da yadda Allah ke...
Tsohon dan wasan gaban kungiyar Liverpool Milan Baros ya ce zai jingine takalman sa daga harkokin kwallon kafa a karshen kakar nan. Dan wasan dan kasar...
Limamin masallacin Juma’a na Ihya’us Sunnah da ke kofar Nasarawa, Malam Anas Abbas Ibrahim ya ce, Tun da a bana ba a samu damar zuwa aikin...
Sabon dan wasan kungiyar Bayern Munich Leroy Sane ya ce a yanzu haka kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai wato Champions League shi ne a gaban sa....