Shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya gargadi ministocin kasar da gwamnoni da su rinka girmama umarnin da majalisun dokokin kasar ke bayar wa a ko wanne...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu matasa biyu da a ke zargi da yin damfara a banki. Matasan a na zargin su...
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Inganta Ilimi da Ayyuka ya yanke shawarar tunkarar Shugaba Muhammadu Buhari da Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) kan bukatar gyara ranar da za...
Karamin ministan harkokin sufurin jiragen saman kasar nan Hadi Sirika ya ce, gwamantin tarayya za ta duba yiwuwar bude sauran filayen jiragen sama guda hudu da...
Wani matashi da ya kware wajen satar babura, a jihar Jigawa ya shiga hannun rundunar ‘yan jihar, a daidai lokacin da ya ke shan jibga a...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Mallorca ta fada ajin ‘yan dagaji bayan da ta yi rashin nasara a hannun Granada da ci 2-1 har gidan ta....
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Birmingham City dake kasar Ingila, Jude Bellingham ya tafi kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund dake kasar Jamus domin...