Mai horas da kungiyar Bayern Munich, Hansi Flick ya yarda da cewa dan wasan gaban kungiyar sa Serge Gnabry ya kusa zama dan wasan gaba mafi...
Dan wasan gefan bayan kungiyar Bayern Munich, Alphonso Davies, ya ce zuwa wasan san a karshe a gasar cin kofin kungiyoyin zakarun nahiyar Turai, mafarkin sa...
Mai rike da kambun gasar Firimiyar kasar Ingila, Liverpool za ta fara wasan ta na farko a gasar da kungiyar Leeds United a ranar 12 ga...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, hutun sabuwar shekara da za’a gudanar gobe Alhamis, dalibar da ke zana jarabawar WAEC ba sa ciki. Kwamishinan ilimi na jihar...
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund ta dauki dan wasan kungiyar Real Madrid, Reinier mai shekaru 18. Reinier, wanda ya rattaba kwantiragin shekaru biyu a matsayin...
Hukumar kula da Makarantun Islamiyya da Tsangayu ta Jihar Kano ta ce, rufe makaratun Islamiyya da budewa ya na hannun gwamnatin Jihar Kano, ba wasu mutane...
Hukumar kididdiga a Najeriya ta NBS ta bayyana cewar Kano ita ce matsayin ta biyu a jerin jihohin da ke da yawan marasa aikin yi, wadanda...
Karyewar wata babbar Gada a yankin unguwar Gaida Kwari da ke kusa da titin Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso na janyo asarar rayuka da kuma dukiyoyi...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya ce ya na sa ran kungiyar za ta yi sauri wajen ganin wasannin sada zumuncin da za ta yi...
A daren gobe Alhamis ne za a fitar da sabuwar jadawalin gasar Firimiyar kasar Ingila ta kakar 2020-21 wanda za a fara 12 ga watan Satumba...