Kwamandan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta kasa reshen jihar Kano, Dakta Ibrahim Abdul ya ce, duk lokacin da ya samu daya daga...
Kotu mai lamba 47, da ke rukunin kotunan majistret a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Huda Haruna Abdu, wasu matasa biyu Yunusa Sunusi da kuma Muhammad...
Wata mata ta gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola a kan zargin bin gari tana yada...
Kotun majistret mai lamba 36, karkashin mai shari’a Umma Kurawa, ‘yan sanda sun sake gurfanar da matashin nan Muhammad Zulfalalu, wanda a ke yi wa lakabi...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce, babu wanda ya cancanci ya sha romon dumukradiya kamar talaka,...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce, gwamnatoci ba za su iya daukar nauyin mutanen da suka tsinci kan su a halin wani...
Mai horas da kungiyar Bayern Muncih Hansi Flick ya taya Kocin Liverpool, Jurgen Klopp murnar daukan dan wasa Thiago Alcantara. Tuni dan wasan, Thiago Alcantara ya...
Hukumar gasar Firimiya ta kasar Ingila, ta cimma yarjejeniya da kasar Sin, domin haskaka gasar Firimiya a kasar na kakar 2020 da 2021. Hukumar ta cimma...
A ranar Juma’a mai zuwa ne dan wasan gaban kungiyar Real Madrid, Gareth Bale, zai koma tsohuwar kungiyar sa ta Tottenham Hotspur a matsayin aro. Bale...
Zakarar gasar Firimiyar kasar Ingila, Liverpool ta amince za ta dauki dan wasaona, Thiago Alcantara daga Bayern Munich wacce ta ke rike da zakarar gasar kungiyoyin...