Alhaji Nastura Ashir Shareef, daya daga cikin jagororin kwamitin amintattu na kungiyar dattawan arewacin kasar nan ta Northern Nigerian Elders Forum ya ce, za su ci...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta bayyana damuwarta bisa yadda al’umma ke gaza ba su damar yin cikakken bincike a yayin da ake...
A yau Litinin ne za a fara horas da jami’an sabuwar rundunar ƴan sanda ta SWAT da zata maye gurbin rundunar SARS da aka soke. Rundunar...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 7, karkashin jagorancin Justice Usman Na Abba ta bayar da umarnin dakatar da saurarar karar da aka shigar gaban Kotun...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da babban kwamitin da zai rika kula da harkar burtali a Nan Kano. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da...
Jami’an tsaro sun gayyaci wasu matasan huɗu daga cikin jagororin da suka shirya zanga-zanga a Kano. Jagoran masu zanga-zanga a jihar Kano Sharu Ashir Nastura ya...
West Ham United, ta dauki aron dan wasan gefeb kasar Aljeriya, Sa’id Ben daga kungiyar Brentford. Benrahama mai shekaru 25, West Ham za ta biya kungiyar...
Tottenham Hotspur ta dauki dan wasan bayan Swansea City, Joe Rondon a kan kudi Fam miliyan 11. Dan wasan mai shekaru 22, ya buga wasanni 54...
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood Ali Nuhu ya ce, tsoron yin shishshigi ko kuma zagi a dandalin sada zumunta ya sanya ba sa shiga...
Kungiyar Manchester United ta sabanta kwantiragin dan wasan tsakiyar ta, Pual Pogba har tsawon shekara guda wanda zai kare nan da shekarar 2022. Dan wasan mai...