Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibni Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Zakariya Abubakar ya bukaci al’umma da su yi amfani da tufafi da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, ta bude makarantar koyar da zamantakewar aure ga ma’aurata da masoya maza da mata. Babban kwamandan Hukumar Sheik Harun...
Babban kwamandan Hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibn Sina ya ce, Hukumar Hisba za ta dauki ma’aikata ‘yan sa kai maza da mata sama...
Wani jamii’in daura dammara a Nijeriya kuma kwararre a harkar kwallon Golf, Adamu Sa’idu, ya ce ya fara wasan ne da dakwan jakar zakakuran ‘yan a...
Hukumar shirya gasar ajin matasa rukuni na biyu wato division two ta dage wasannin da za a fafata a gobe Juma’a da karfe biyu wanda wasan...
Hukumar da ke kula da ababen hawa a jihar Kano, KAROTA ta kama wata mota kirar Golf dake dauke da buhunan tabar Wiwi zuwa jihar. Hakan...
Shugaban kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi ta Sabon Gari Alhaji Uba Zubairu Yakasai ya ce, za su dauki mataki akan masu abinci da masu gadi da kuma...
Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano ta yi kira ga al’umma da su kiyaye wajen amfani da wuta a lokacin sanyi domin kaucewa tashin Gobara. Mai...
Sarkin askar jihar Kano kuma shugaban wanzan kasa Alhaji Yunusa Muhammad Nabango ya bukaci al’umma da su rike Wanzama hannu biyu kada su yi nisa da...
‘Yan wasan kwallon Golf matsakaita a jihar Kano sun ce wasan kwallon Golf wasa ne da ake bukata mutum ya shiga domin motsa jiki. Daga filin...